Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayan jama’a sun kasa gano waya auri jaruma Hafsat Idris yanzu hotonsa ya bayyana

Bayan jama'a sun kasa gano waya auri jaruma Hafsat Idris yanzu hotonsa ya bayyana

Kamar yadda kuka sani a dazu mun kawo muku labarin cewa, jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris ta yi auren sirri, wanda jama’a da dama basu sani ba.

Advertising

Inda aka daura auren jarumar Hafsat Idris a cikin birnin jihar Kano daga nan kuma ta shiga daga cikin.

Jama’a da dama basu san ko wanene ya auri jarumar ba wanda har yanzu kowa yana jiran ya san kowanene Mijin nata.

Matashi mai suna Muktar Alhassan wanda shine ya auri jaruma Hafsat Idris, Nadiya Ibrahim fagge wacce fitacciyar yar gwagwarmaya ce ita ta fitar da sanarwa sunan angon da kuma hotonsa.

Advertising

Ga hoton matashin da ya auri jaruma Hafsat Idris nan a kasa domin ku kalla ku san shi da kyau.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button