Advertising
Advertising
Labarai

Wata Amarya ta suma yayin da aka daura auren kawarta da Angon da zata aura bayan ita taki

Wata Amarya ta suma yayin da aka daura auren kawarta da Angon da zata aura bayan ita taki

A wani labari da muka samu a yau daga shafin Northern hibisuss dake kan dandalin sada zumunta na instagram, inda wata amarya tace bata san abgwanta a ranar da za’a aura musu aure.

Advertising

Lamarin ya faru ne a unguwar Katsinawa ta Mararraba a jihar Nasarawa wasu shaidun ganin da ido sun tabbatarwa da shafin Northern Hibiscus cewa.

lamarin ya faru ne yayin da amaryar ta bayyana cewa ta fasa auren inda wata kawarta ba tayi wata-wata ba tace ayi auren da ita.

Nan take ba tare da bata lokaci ba aka daura musu aure inda wani mutum ya ba ango kyautar naira Miliyan biyu nan take.

Advertising

Sai kuma mai unguwar wurin ya yiwa ango kyautar kayan daki yayin da abokanan ango suka biya sadakin naira dubu dari da hamsin 150k nan take.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button