Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Zafafan hotunan jaruma Aisha Aliyu Tsamiya tare da Angwanta sun bayyana

Kamar yadda kuka sani an sha rade-raden cewa, za’a daura auren jarumar kannywood Aisha Aliyu Tsamiya a ranar juma’ar data gaba ta, amma sai wani labari ya bulla kan cewa an dage daurin auren nata.

Advertising

Bayan labarin dage auren nata ya karade kafafun sada zumunta sai kuma aka sami wata wallafa a shafin mai yiwa Matan kannywood kwalliya wato “Mansur Maka Up”, inda yake cewa.

A ranar juma’ar aka daura auren jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, sai kuma yau muka sake cin karo da wata wallafar a shafin jarumar Umma Shehu inda ta bayyana hoton Mijin Aisha Aliyu Tsamiya “Alhaji Buba”, inda ta rubuta cewa.

Advertising

Allah ya baku zaman lafiya Aisha da Buba, sannan sai ta saka hotunan su kamar haka.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button