Month: March 2022
-
LabaraigarbahassanMarch 31, 20220
An yankewa wani makiyayi tsawon shekaru 7 a gidan yari bayan an kama shi da satar shanu 259
An yanke wa makiyayi shekaru 7 a gidan yarisakamakon satar shanu 259, a yau Alhamis ne wata Kotun Majistare dake…
Read More » -
LabaraigarbahassanMarch 31, 20220
Kashe kashen da ake a Arewa maso Yamma yafi na Arwwa maso Gabas, cewae Gwamna Nasir El-Rufa’i
Gwamna Nasir El-Rufa’i na jihar Kaduna a yau Alhamis yace, girman kalubalen tsaro da ake fama da shi a yankin…
Read More » -
Labaran KannywoodgarbahassanMarch 31, 20220
Amarya Hafsat Idris tayi shagalin bikin “Birthday” din ‘yar ta Nana
Ficacciyar jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris wacce tayi aure a kwanakin baya tayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwar ‘yar ta…
Read More » -
LabaraigarbahassanMarch 31, 20220
Shira da daya daga cikin Mutanen da suka tsira a harin da ‘yan ta’adda suka kai jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna
Dan jarida mai suna Malam Nasiru Elhikaya yayi hira da daya daga cikin mutanen da harin jirgin kasa ya rutsa…
Read More » -
LabaraihausadailynewsMarch 31, 20220
Yan ta’adda sun fara tuntubar iyalan fasinjojin jirgin kasa da su kai garkuwa da
Yan ta’adda da su ka kai hari kan jirgin kasa a kan hanyar sa ta zuwa Kaduna da ga Abuja…
Read More » -
Labaran KannywoodhausadailynewsMarch 31, 20220
Wani saban Faifan Bidiyon tikar rawa da wani uba daga cikin Kannywood keyi ya bar baya da kura.
Wani faifan bidiyon daya daga cikin jarumai iyaye a masana’antar Kannywood kenan Tahir Fagge yana tikar rawa lamarinda ya matukar…
Read More » -
LabaraigarbahassanMarch 31, 20220
An kama wata tsohuwa tare da matashin da tasa ya kwakule idanun Almajiri domin tayi masa Layar zana
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani matashi dan shekara 17 mai suna Isah Hassanmazaunin Dantsinke layin Rimin…
Read More » -
LabaraihausadailynewsMarch 31, 20220
Jami’an tsaro sun kama yaron daya cirewa wata mata ido domin ai masa layar Zana a kano.
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi É—an shekara 17, Isah Hassan, mazaunin Dantsinke layin Rimin Hamza…
Read More » -
LabaraigarbahassanMarch 31, 20220
‘Yan ta’addan da suka kai hari jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun fara tuntubar iyalan fasinjojin da sukayi garkywa dasu kudin fansa
Kamar yadda kuka sani ‘yan ta’adda sun saka Bam a hanyar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna wanda yake dauke da…
Read More » -
LabaraihausadailynewsMarch 30, 20220
Sakwanin text 17 Abdulmalik Tanko ya aikon cewar mahaifiyar Hanifa
Mahaifiyar yarinyar nan Hanifa Abubakar da ake zargin malaminta Abdulmalik Tanko da kisanta, ta shaida wa Babbar Kotun Jihar Kano…
Read More »