Advertising
Advertising
Labarai

Shugaban NYSC Shuaibu Ibrahim ya shawurci attajirai da su koyi taimako a wajan Aisha Buhari

Shugaban NYSC Shuaibu Ibrahim ya shawurci attajirai da su koyi taimako a wajan Aisha Buhari

Ku kwaikwayi taimakon al’umma a gurin A’isha Buhari, Shugaban NYSC ya shawarci attajirai.

Advertising

Darakta-Janar na Hukumar Bautar Kasa “NYSC” Shuaibu Ibrahim, ya yi kira ga attajirai da kamfanunuwan kasar nan da su kwaikwayi irin taimakon al’umma da Uwar gidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari ta ke yi.

Ibrahim ya yi kiran ne a yayin rantsar da sabbin yan bautar kasa rukunin A, rundunar I na 2022 a sansanin horo da ke Karamar Hukumar Ganjuwa, Jihar Bauchi a yau Talata.

Advertising

Ya yaba wa matar Shugaban kasar bisa Tallafin magunguna data baiwa hukumar NYSC, inda ya kara da cewa Tallafin ya taimaka wa yan bautar kasa a shirin bada magunguna kyauta a cikin kauyuka.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button