Labaran Kannywood

A dai dai lokacin da wasu jaruman ke Yin aure Wasu kuma fitowa suke daga gidan mijin su.

Lokacin da wasu ke shigewa gidan Aure wasu kuma fitowa suke daga gidan mazajen nasu. Jarumar Kannywood Rahama Hassan tadawo harkar fina finan hausa inda aka ganta acikin wani bidiyo tareda babban producer Abubakar Bashir Maishadda.

Sai dai bayyanar hoton jarumar tareda producer Abubakar Bashir Maishadda yasa kokonto acikin zukatan mutane kasancewar bidiyon andaukesa ne lokacin da kungiyar 13×13 sukakai ziyara jahar sokoto domin tallafawa marayu dakuma fito da wasu daga gidan yarin jahar.

Rahama Hassan dai tsohuwar jaruma ce kuma a shekarun baya tafito acikin fina finai daban daban, acikin fina finan data fito akwai (Madubin dubawa) wanda shine yazama silar daukakar jarumar a wannan lokacin. Gadai cikakken bidiyon Rahama Hassan tareda producer Abubakar Bashir Maishadda.

Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da Kasancewa damu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button