Labaran Kannywood
Subhanallah jarumar shirin kwana chasa’in ta fasa kwai a kan wasu yan Masana’antar.
Turkashi hausawa na cewa tsin tun daya ja ruwa shi ruwa kan doka, A halin yanzu jaruma a cikin shirin kwana chasa’in ta bayyana irin rashin tarbiyar da wasu jaruman keyi a masana’antar ta kannywood.
Advertising
Idan baku manta ba a kwanan baya aka kai ruwa rana bayan da Naziru M Ahmad yace dayawan jaruman ba’a sasu a fim sai sun bada kansu.
Haka ma wata jaruma a cikin shirin kwana chasa’in ta bayyana irin Rashin tarbiyyar da wasu jarumai keyi a masana’antar kaman yadda zaku gani cikin video nan.
Advertising
Advertising