Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq tare da matar sa Sunyi murnar sa sun cika sekara 9 dayin Auren su.

Fitaccen jarumin kannywood Sadiq Sani Sadiq Yayi murnar cika shekara 9 da Aure matarsa Murja inda allah ya albarkace su da yaya har guda uku.

Advertising

Jarumin ya bayyana irin son da yake yiwa Matarsa Alokacin da suka ciki shekara 9 da yin auren, ya wallafa hotunan su tare Kuma Kara da zafafan kalaman Soyayya kaman haka cikin harshen turanci.

No meaning in life without you
You are my reason, yes only you
In so many years of togetherness, that I have known
I am sure that I have fallen in love with you
More each day and it feels so new
Oh my pretty wife
I so much love youl Happy 9th anniversary.

Cikin harshen Hausa jarumin yana cewa ne: Babu ma’ana Arayuwa idan batare dake ba, kece dalilina ke kadai. Ashekaru masu yawa da muka kasance tare na tabbata na tsunduma cikin kogin soyayyar ki Kuma kullin Sabuwa take zama ya kyakkyawar matata Ina matukar sonki Ina yi mana murnar cika shekara Tara da yin Aure.

Tabbas jarumi sadiq Sani Yana daya daga cikin jaruman Kannywood din da suka rike Aure da mutunci sabanin sauran jarumai da suke Masana’ntar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button