Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video yadda aka chashe a wajen murnar zagowar Haihuwar mansura isa.

Matar Jarumi Sani Danja Ta hada gagarumin taro Birthday wanda kaf Masana’antar Kannywood ba’a taba irin saba.

Advertising

Mansura Isa ta kasance fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood haka kuma mata ga jarumi a masana’antar, Ta hada Birthday me daukar hankila kaman yadda zakuga cikaken Bidiyon yadda aka gudanar da wannan shagali.

Ta gayyaci manyan kawayenta da yan uwanta Kaman irin su Samira Ahmad da Maryam cita da kuma uwa uba Fatee Slow An gudanar da taron cikin farin flciki da raraye kaman yadda zaki gani cikin wannan bidiyo.

Taron yayi armashi haka kuma jarumar tayiwa Yan uwanta da abokanan arziki Godiya ta musamman na halartar taron nata.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button