Labarai
Malam Murtala Assada ya yi babban tonon asiri akan matsalar tsaron Arewacin Nageriya
Malam Murtala Assada Sokoto ya bayyana cewa, ashe gwamnonin Arewa Mitin suka yi domin suci zaben Arewacin Nageriya, wanda gwamna ne ya vayyana hakan da kan sa.
Advertising
Sannan Malam Assada Sokoto ya kara da cewa, wallahi ko kashe shi za’a yi sai ya bayyana sunan sa shi ne gwamnan Zamfara, wanda shi da kan sa yake cewa sun yi mitin ne domin kawo matsalar tsaron Arewacin Nageriya domin suci zabe.
Yayi magananu sosai a cikin wannan sautin murya a cikin wani faifan bidiyo dake kasa sabida haka sai ku saurara.
Advertising
Advertising