Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Me Shadda ya fadi dalilin da yasa lefen sa akwati 13 ran Auren sa.

Bayan jarumai da abokan arziki da ke ta wallafa hotunan akwatunan bikin mai shadda suna sanya Albarka shima ya wallafa video da hoton akwatinan inda yayi karin bayani kan dalilin da komai na bikin sa va kasance 13.

Advertising

Cikin hikima Mai shadda ya tallatantafiyar su ta 13 13 inda ya wallafa cewa shi dan sha uku ne ma’ana 13 13 lefen sa 13 ne da gyaran hudu wayar 13 ce ma’ana iphone 13 kana ranar bikin sa 13 ga wata ga dai abin da mai shadda ya rubuta a kasan videon.

Advertising

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button