Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video batanci da akyiwa jaruman Labarina Nafisa Abdullahi da Kuma lukman.

An sami wani Bidiyon jarumin kannywood Lukuman wanda gidan jaridar BBC Hausa sukai dashi wannda yake cewa tabbar yana jin dadin wannan harka ta fim.

Advertising

kuma babban burin sa a rayiwa ace harkar Film ta zama silar shiryiwar mutane ta yara baki daya.

wanda yake cewa bashi da wata alaka ta soyayya da Jarumar Nafisat Abdullahi mutunci ne kawai yake hadasu sai kuma harkar Film data kara hadasu.

Da akai masa tambaya a game da aure sai jarumin yace suna nan suna dubawa allah ya kawo musu ta gari.

Advertising
https://youtu.be/e5dZLgZpjQ4

Ku cigaba da bibiyar mu dan ban kado muku abubuwan da suka sahfi Masana’antar fina finan hausa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button