Advertising
Advertising
Labarai

Kwankwaso Mutum ne mai son kan mafitar sa kawai yake nema, cewar Hauwa Farouk Ibrahim

Kwankwaso Mutum ne mai son kan mafitar sa kawai yake nema, cewar Hauwa Farouk Ibrahim

Tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso wanda a kwanakin baya da suka gabata ya kaddamar da wata sabuwar kungiyar sa ta taimakon al’umma mai suna “TNM” wato The Nation Movement.

Advertising

Wanda bayan wannan lokacin aka fara cece-kuce kan cewa, Kwankwaso zai sauya jam’iyya daga PDP zuwa NNPP.

Wanda har shafin BBC Hausa suka wallafa labarin kan cewa, Rabi’u Musa Kwankwaso zai bar jam’iyyar PDP karshen wannan watan da muke ciki na Maris, sai kuma aka sami wata budurwa tayi martani a sashen tsokaci kamar haka.

Na fada na kara fada,ba gudu ba ja da baya kwankwaso ya rikice, Kwankwaso mutum ne mai son kai mafitarsa kawai yake nema bata magoya bayansa ba,wannan jamiyyar da kuka dauko ba inda zataje.
Duk masu comment ku gama kwashe min zunubi nagode.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button