Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Labarin kai kudin Ummi Rahab da lilin baba yay ya dau hankula matuka.

Mun samu labarin tuni aka kai kudin neman Auren jaruma Ummi Rahab, inda Su Ali Nuhu suka wuce gaba a cikin wakilan Angon.

Advertising

Inda aka basu auren Ummi Rahab aka kuma saka ranar da za’a sha biki, wanda badan
Wani dan Akasi ba da tuni an daura, amma kamar yadda muka tattauana da Daya daga cikin waliyyan Amaryar.

Yasiri Ahmad ya tabbatar mana da cikin yardar Allah bayan Sallan za’a daura wanan aure.

baya ga haka, wani video da Umma Shehu ta wallafa ya kara tabbatar da shirin Lilin baban na aure tauraruwar jarumar, inda aka gansu cikin mota cike da farin ciki, inda akasa ta kara da rubuta.

Advertising

Maki gani ya kwada idonsa Allah ya nuna mana Wannan rana da mu kwaso Shokin. Muna fatan Allah ya tabbatar da wannan aure ya kuka basu zaman lafiya da zuri’a dayyiba

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button