Advertising
Advertising
Labarai

Za’a yi aikin Hajjin bana tare da ‘yan kasashen waje wanda ba’a sani damar yi ba a waccan shekara

Za'a yi aikin Hajjin bana tare da 'yan kasashen waje wanda ba'a sani damar yi ba a waccan shekara

A yau ne muka sami labarin cewa, Kasar Saudi Arebiya ta tabbatar da cewa za’a yi aikin Hajjin bana tare da alhazzai da ga kasashe a fadin duniya.

Advertising

Shafin yanar gizo na Haramain Sharifain shi ne ya wallafa sanarwar a yau Lahadi, inda suka bayyana cewa, Ma’aikatar Hajji da Ummara zara ware adadin alhazan ko wacce kasa.

Bayan an shafe shekaru biyu ne ba’a yi aikin Hajjin da yan kasashen waje sakamakon annobar cutar korona, wanda ta bulla a bana, Masarautar Saudiyya ta bayyana cewa alhazai da ga kasashen waje zasu yi aikin Hajji.

Sai dai Ma’aikatar ta shimfida sharadi kan cewa,
kowanne maniyyaci sai ya yi allurar rigakafin cutar korona sannan zai samu damar zuwa.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button