Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Allah Sarki Yadda Teema Makamashi da Mai Sana’a suka titsiye Mama tambaya da tsokana kan 2000

Jarumar kannywood Teemah makamashi da Musa mai sana’a sun saka tutseTambaya da tsokana kan hirar da akai da ita a BBC da tace ana biyanta kudin aikin Fim 2000 idan tai Film.

Advertising

Maganar da tai tsamari a masana’antar wanda hakan ya jawo cece kuce a masana’antar fim din har takai sun fara yaddawa junan su magana daga bisanu kuma aka samu aka fai daita.

A yanzu haka ana cigaba da daukar fim din kunan katshi wanda Musa mai sana’a yake shiryawa wanda akwai ita wannan mata cikin fim din zakuji yadda suke tsokanar ta cikin video.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button