Advertising
Advertising
Labarai

Bayan ya auri ‘yam Mata biyu lokqci guda a yanzu daya daga ciki ta haifa masa Diya Mace

Bayan ya auri 'yam Mata biyu lokqci guda a yanzu daya daga ciki ta haifa masa Diya Mace

An daura auren Babangida Sadik tare da Amaren sa guda biyu Maimuna da Maryam a ranar shida ga watan Maris din da ya gabata a shekarar 2021 a babban Birnin tarayya Abuja.

Advertising

Uwar gidansa Maryam Allah ya albarkace ta da haihuwar ‘yar Mace a ranar biyar ga watan Disamba shekarar 2021, ya yin da ita kuma Amaryar wato Maimuna take gab da haihuwa.

Jama’a da dama sun yi mamaki a lokacin da Bavangida ya auri wadannan ‘yam matan guda biyu.

Ga hotunan su a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button