Labarai
Bello Yabo yamin karya yana cewa bana bin addini sai Allah ya saka min, cewar dan ta’adda Bello Turji
Bello Yabo yamin karya yana cewa bana bin addini sai Allah ya saka min, cewar dan ta'adda Bello Turji
A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar Aminiya dake kan manhajar Youtube munga shahararran dan ta’addan nan Bello Turji yana bayani kan cewa.
Advertising
Malamin addini Sheikh Belli Yabo yana cewa basa bin addini inda Bello Turdin yake cewa ai addini ba nasa bane na Allah ne.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin dan ta’adda Bello Turji.
Advertising
Advertising