Labaran Kannywood
Bidiyon Mai Shadda da Hassana Musammad yana rungumarta ya janyo musu cece-kuce
Bidiyon Mai Shadda da Hassana Musammad yana rungumarta ya janyo musu cece-kuce
Kamar Yadda Kuka Sani A Satinan Da Muke Ciki Ake Sa Ran Auren Abubakar Bashir Mai Shadda Da Jarumar Da Aka Dade Ba’a Ganinta A Masana’antar Wato Hassan Muhammad Kamar Yadda Aka Bayyana Katin Auren
Advertising
Saide A Yau Mujin Karo Da Wani Bidiyo Da Yake Yawo A Kafar Tiktok Ta Yadda Mai Shadda Da Hassan Muhammad Ke Rawa Tare Da Rugumar Juna Kamar Yadda Zakuga Bidiyan A Kasa.
Advertising