Labarai
Ran Abanin Gombe ya baci yana maida martani ga Nafisa Ishak kan zagi mahaifiyar Sheikh Daurawa
Ran Abanin Gombe ya baci yana maida martani ga Nafisa Ishak kan zagi mahaifiyar Sheikh Daurawa
A yanzu haka dai Malamai sun fara maganganu akan jaruma Nafisa Ishak dalilin cin mutuncin da ta yiwa babban Malamin addini Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Advertising
A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Tsakar gida dake kan manhajar Youtube munga Abanin Gome yana maida martani ga jarumar, inda har yake cewa wallahi bazasu yi shiru akan abin da Nafisa Ishak ya yiwa Sheikh Aminu Daurawa ba.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji martanin da Abanin Gombe yake akan jaruma Nafisa Ishak.
Advertising
Advertising