Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda Tsohuwar Matar Adam a zango tasake wani sabon video daya matukar girgiza Kannywood.

Turakashi yadda Tsohuwar matar Adam a zango kuma tsohuwar jaruma a masana’antar Kannywood Maryam ab yola tasake wani sabon bidiyonta daya girgiza masoyanta.

Advertising

Maryam ab yola wanda ayanzu tabar masana’antar Kannywood a shekaru biyu dasuka wuce, wanda mutane a lokacin suke tunanin cewar aure zatayi saidai kuma, har izuwa yanzu jarumar tanan batai aurenba.

Inda a wancan lokacin mutane sunyita tunanin cewar Adam a zango zai maida tsohuwar matar tasa kasancewar yadda tafito kwatsam ta bayyana cewar tabar harkar film din hausa. Gadai cikakken bidiyon Maryam ab yola

https://youtu.be/e3mH9QG464Q

Ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai da suka shafi Masana’antar Kannywood dama kasa baki daya.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button