Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Da Adam A Zango ya mutu gara duk yan gidan mu sun mutu cewar wani.

Hausawa suka ce inda ranka kasha kallo wani shatara shataran matashi yace da Jarumi Adam A Zango ya mutu Gara duk yan gidansu su mutu.

Advertising

Lallai da za’ai Hubbasa a temaka a garzaya da wannan mutumi inda za’a duba kwakwalwar sa da an masa babban gata.

Sai dai ma iya cewa, Ba komai ne yasa wannan matashi fadin hakaba sai dan tsananin soyayya da yakewa Adam A Zango, Amma kuma soyayya ta wucce yadda kowa ke zato ta wuce gona da iri.

Ga Video

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button