Advertising
Advertising
Labarai

Jaruma Nafisa Ishak tayi nadama tare da bada hakuri kan cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Aminu Daurawa

Jaruma Nafisa Ishak tayi nadama tare da bada hakuri kan cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Aminu Daurawa

A yanzu haka dai jarumar masana’antar kannywood Nafisa Ishak tayi nadamar abin da ta aikata na cin mutuncin babban Malamin addini Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Advertising

Bayan da jarumar taci mutuncin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa nan take jama’a suka yi ca akan ta, inda a yanzu haka Nafisa Ishak tayi madamar abin da ta aikata.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji yadda jaruma Nafisa Ishak take nadamar cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Ibrahim Daurawa, tare da bada hakuri.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising
https://youtu.be/Nhs7kmYp4gM

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button