Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kyawawan Hotunan Furodusa Bashir Mai Shadda tare da Hassana Muhammad “Pree Wedding Picture”

Kyawawan Hotunan Furodusa Bashir Mai Shadda tare da Hassana Muhammad "Pree Wedding Picture"

Kamar yadda kuka sani masoyan da suka kuka aure suna wallafa zafafan hotunan su na kafin aure wanda a turance ake kira da “Pree Wedding Picture”.

Advertising

To a yau ma dai mun samo wasu zafafan hotunan ficaccan Darakta kuma Furodusa na masana’antar kannywood Abubakar Baahir mai shadda tare da wacce zai aura Hassana Muhammad.

Za’a daura auren Abubakar Mai Shadda da Hassana Muhammad ne a wannan watan da muke ciki na Maris a ranar 13/3/2022.

Ga hotunan nasu a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button