Advertising
Advertising
Labarai

Ya Sha Ruwan Ƙwata A Kano Saboda Nasar Da Real Madrid Ta Samu.

Wani matashi mai suna Banzema ya nuna murnar sa ta hanyar shan ruwan kwata bayan nasarar da real Madrid ta samu a wasan da akai jiya laraba da misalin karfe 8 na dare.

Advertising

Wannan matashi dan asalin jihar kano ya bayyana jin dadinsa sabdi yadda Abokan hamayyasu suke cika baki aka wannan wasa.

Ku Kalli Bidiyon yadda wani Matashi masoyin dan jwallon kafa Benzema ya sha ruwan kwata a jihar Kano.

Ga Link din Bidiyon ku danna dan kallon wannan matsashi.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button