Labaran Kannywood
Masha Allah: An fara gudanar da bikin Abubakar Mai Shadda tare da Hassana Muhammad
Masha Allah: An fara gudanar da bikin Abubakar Mai Shadda tare da Hassana Muhammad
An fara gudanar da shagalin bikin Daraktan masana’antar kannywood Abubakar Bashir Mai Shadda tare da Amaryarsa Hassana Muhammad, wanda gundarin bikin nasu zai zo ne a ranar Lahadi 13 ga wannan watan da muke ciki na Maris 2022.
Advertising
Jaruman masana’antar kannywood manyan su tare da kananan sun sami damar halartar wajan shagalin, inda aka ta rakashewa tare da wasanni kala-kala.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka gudanar da shagalin bikin na Abubakar Bashir Mai Shadda tare da zankadediyar Amaryar sa Hassana Muhammad.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising