Advertising
Advertising
Labarai

Sheikh Bello Yabo ya yi zazzafan martani ga dan ta’adda Bello Turji bayan yace karya yake basu yi zaman yari ba

Sheikh Bello Yabo ya yi zazzafan martani ga dan ta'adda Bello Turji bayan yace karya yake basu yi zaman yari ba

Sheikh Bello Yabo ya yi zazzafan martani ga shahararran dan ta’adda Bello Turji inda yake cewa, Bello Yabo ya yi masa karya da cewa sunyi zaman gidan yari tare.

Advertising

Bello yabo ya kara da cewa, ga dan ta’adda da ya gagari jami’an tsaron Nigeriya gashi harda yan jarida ke zuwa, inda yayi bidiyo da shi ana masa tambayoyi kenan karya ce ansan inda yake.

Inda Bello yabo ya kara da cewa, kaga kenan gwamnatin Nigeriya shegiya ce har mai rike da ita, malam yace bai wani kewaye kewaye duk wanda ya bari ya kai gobe Allah ya ɗewa uwatai albarka, mallam yayiwa gwamnatin Nijeriya wankin babban bargo.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani a cikin sautin muryar Sheikh Bello Yabo.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button