Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda aka gudanar da Dinnar kamun hannun Abubakar Bashir Mai Shadda da Hassana Muhammad

Yadda aka gudanar da Dinnar kamun hannun Abubakar Bashir Mai Shadda da Hassana Muhammad

Kamar yadda kuka sani a yanzu haka an fara gudanar da shagalin bikin Furodusa Abubakar Bashir Mai Shadda tare da Amaryar sa Hassana Muhammad.

Advertising

Za’a daura auren Abubakar Bashir Mai Shadda tare da Hassana Muhammad a gobe Lahadi 13/3/2022.

A yanzu ma an sake shirya wani shagalin na auren nasu inda ‘yan uwa da abokan sana’ar sa jaruman kannywood suka halarci wajan, inda aka sha shagalin cikin murna da kawatuwa.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka saje shirya saban shagalin bikin na auren Abubakar Bashir Mai Shadda tare da Hassana Muhammad.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/GMxY0FNDtN0

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button