Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda jaruman kannywood suka taka rawar gani a wajan shagalin bikin Mai Shadda da Hassana Muhammad

Yadda jaruman kannywood Maza da Mata suka taka rawar gani a wajan shagalin bikin Mai Shadda da Hassana Muhammad

A jiya ne dai Asabat 12/3/2022 aka gudanar cikekken shagalin bikin Darakta kuma Furodusa na masana’antar kannywood Abubakar Bashir Mai Shadda tare da zankadediyar Amaryar sa Hassana Muhammad.

Advertising

A cikim wata bidiyo da tashar “Dalatop24” dake kan manhajar Youtube suka wallafa munga yadda aka gudanar da gagarumin bikin nasu, inda ya sami halartar ‘yan uwa da abokan arziki.

Jarumai da dama na masana’antar kannywood sun halarci zuwa wajan shagalin bikin na abokin sana’ar su Abubakar Bashir Mai Shadda, inda aka yi rawa da wata kala-kala.

Zaku iya kallon bidiyon da muka saka ta a kasa domin ganin yadda aka gudanar da gagarumin bikin na Abubakar Bashir Mai Shadda tare da Hassana Muhammad.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button