Advertising
Advertising
Labarai

Zanyi tsirara muddin baku maido min da N100k da kuka cire min ba cewar Wata mata da banki suka kwashewa kudade.

Wani rahoto kici daya barke da wata mata a cikin banki wanda akalla ankai kusan miti 34 ana kokarin sahwo kan matar da jami’an tsaro da kuma kwastomomin banki amma abin yaci tura.

Advertising

Matar da take har gitsin akan kudinta nai ra 100k tayi barazanar yin tsirara haihuwar uwarta, gami da lasar takobin kwana a bankin a wannan daren.

Abu Abdulrahm wanda shine ma’aikacin ya ce:

Nayi amfani da na’urar cire kudi na Bankin Zenith a titin Kano na Sakkwoto a shekarar 2012. Na’urar ta kirga kudin ( N20,000), amma bata ba ta kudin ba.

“Ina ganin sanda kudin ya shiga na’urar. An cire kudin daga asusuna, hakaya faru, daga ranar zuwa yau. Kudin nan basu dawo gareni ba. Zenith.”

Toyin Moskills Moshood ya tofa albarkacin bakin shi:

Advertising

“Hatsabibai ne kan aiki…kusan dukan su na aiki wajen bankunan don damfarar mutane, ta yaya mutumin da bai kai awa 24 da bude asusun banki ba zai samu kira daga yan damfara indai ba shiryawa akai ba.”

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button