Advertising
Advertising
Labarai

Asirin wata matashiyar yarinya ya tonu bayan da take hawa keken guragu tana bara domin ta sami kudi

Asirin wata matashiyar yarinya ya tonu bayan da take hawa keken guragu tana bara domin ta sami kudi

Wata matashiyar yarinya a Ikeja dake jihar Lagos ta fake da karyar gurgunta tana zama a keken guragu inda take bara akan titi tana neman taimakon al’umma.

Advertising

Mutane sun cika da mamaki bayan wasu matasa sun tilastawa wata yarinya mai karyar gurgunta, inda suka bukaci ta tashi a tsaye daga kan keken guragun kuma ya bayyana karara cewa ba gurguwa bace.

Bayan yarinyar ta tashi a tsaye mata yin tafiya sannan mutanen dake wajen suka dunga mamakin yadda ta mikye tsaye da kafafunta.

Yarinyar na zama ne a kan keken guragu wanda musamman ta tanade shi domin yin bara da kuma yawo a yankin Ikeja tana rokon kudi daga hannun mutane a matsayin mai nakasa.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button