Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon yadda Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake cigaba da shari’ar Mijin ta a Kotu

Bidiyon yadda Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake cigaba da shari'ar Mijin ta a Kotu

A lokacin da ake cigaba da shari’a ne a babban kotun dake Abuja sai Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi, amma wasu na kusa da ita sun bayyana cewa ciwon asimar ta ne ya tashi.

Advertising

A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Dalatop24” dake kan manhajar Youtube munga yadda aka dauko Matar Abba Kyari a lokacin da ta fadi domin a ceto rayuwar ta.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ganin bidiyon kai tsaye.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button