Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta magantu akan rigimar Malamai da Nafisa Ishak wacce ta zagi Sheikh Aminu Daurawa
Gwamnatin jihar Kano ta magantu akan rigimar Malamai da Nafisa Ishak wacce ta zagi Sheikh Aminu Daurawa
Kamar yadda kuka sani dai a kwanakin baya kadan da suka gabata an sha maganganu kan wata magana da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya fada akan farjin Mata inda yake cewa.
Advertising
Babu wani abu mafi kazanta da muni a jikin Mace kamar farjin ta, domin tana suke fitsari, jinin al’ada da haihuwa.
Inda har aka sami wata jaruma a masana’antar kannywood tayi masa martani kan maganar da ya fada.
To a yanzu kuma Gwamnatin jihar Kano ta magantu kan rigimar da aka sha yi da Malamai da jarumar da ta maida martani kan mafanar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya fada ga farjin Mata.
Advertising
Tashar “Tsakar gida” ta wallafa bidiyon dake nuna cewa Gwamnatin jihar Kano ta magantu akan maganar.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising