Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jerin Matan Kannywood da Suka Fita kasashen waje Yawon bude ido a Shekarar 2022.

Kaman yadda kuka sani mukan kawo muku jaruman Kannywood wanda sukai wani abu na bajinta, To a yau ma muna dauke da jerin jaruman Kannywood wanda sukai yawan bude ido a shekarar 2022.

Advertising

daga cikin su akwai irin su maryam Yahaya, Maryam Sabo, Nafisat Abdullahi, Hadiza Gabon, da sauran jaruman da zaku gani cikin wannan Bidiyon da kuma guraren da suka ziyarta.

Ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai ku cigaba da kasancewa damu Mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button