Labarai

Wasu na tunzura Nafisa Ishak taci zarafin mutanen da suke magana akan ta sabida cin mutuncin da ta yiwa Aminu Daurawa

Wasu na tunzura Nafisa Ishak taci zarafin mutanen da suke magana akan ta sabida cin mutuncin da ta yiwa Aminu Daurawa

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu haka kura ta lafa ta maganganun da mutane suke akan cin mutuncin da Nafisa Ishak ta yiwa Malamin addini Sheikh Aminu Ibrahim Dairawa, bayan wasu maganganu da ya fada akan farjin mata.

To a yanzu kuma wasu mutane na neman dawowar da maganar baya inda suke tunzura Nafisa Ishak kan cewa, kada ta kyale mutanen da suke maganganu a kan ta sabida martanin data maidawa Sheikh Aminu Daurawa akan maganar farjin mata da ya yi.

Sai dai kuma an sani wani bawan Allah inda shi kuma yake shawurtar Nafisa Ishak da tayi watsi da masu tunzuratan akan cewa, kada ta kyale masu mata maganganun inda yake cewa.

Dan Allah dan girman Allah Nafisat ina baki shawara dan Allah kada ki dauki zugar wadanda suke kokarin su saki cewa ya kamata ki dauki mataki akan maganar.

Inda Nafisa Ishak ta wallafa wata bidiyo tana mai na’am da shawara da mutumin ya bata tare da yin karin jan hankali ga al’umma.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button