Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda aka yi kari da $Daloli kamar banza a Dinner bikin Abubakar Mai Shadda da Hassana Muhammad

Yadda aka yi kari da $Daloli kamar banza a Dinner bikin Abubakar Mai Shadda da Hassana Muhammad

A jiya ne dai aka gudanar da Dinner bikin babban Darakta sannan Furodusa na masana’antar kannywood Abubakar Bashir Mai Shadda da Amaryar sa Hassana Muhammad.

Advertising

An jima ba’a gudanar da gagarumin biki a masana’antar kannywood ba irin na Abubakar Mai Shadda da Hassana Muhammad, domin bikin nasu ya sami halartar manya-manyan shugabannin masana’antar tare da kawata bikin yadda ya kamata.

Ba kowane biki ne ake zibar da $Daloli wajan kari ba amma a wannan bikin na Mai Shadda da Hassana Muhammad sai da aka yi kari da $Daloli kamar ba’a so.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka yi kari da $Daloli kamar banza a bikin Abubakar Mai Shadda da Hassana Muhammad.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button