Labaran Kannywood
A karan farko Adam A Zango ya bayyana matsalolin da ake samu a kannywood.
A wata hira da akai da jarumin kannywood Adam A zango ya bayyana matsalolin Masana’antar.
Advertising
Adam A Zango jarumi ne da yay shuhura a masana’antar kuma mawakin hausa ne wanda a yanzu haka ake damawa dashi, Mawakin ya fadi wasu matsaloli da suke damun Masana’antar kaman yadda zakuji daga bakinsa cikin wannan hirar da akai dashi.
Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da sakancewa damu dan samun zafafan Labarai.
Advertising