Wakokin Hausa
Adam A Zango – Diana.
Fitaccen mawakin Hausa Adam A Zango
ya saki Audio sabuwar wakar sa mai taken suna “Daina” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun Saurari Wannan Sabuwar wakar.
Advertising
Adam A Zango ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu dadi da faranta rai. Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.
Advertising