Advertising
Advertising
Labarai

Wata budirwa ta tsere daga gidansu zata shiga gari sabida Auren dole.

Budirwar ta tsere daga gida sabida za ai mata Auren dole, Matashiyar mai suna Ruma Sa’u Sani ta bayyana haka ne a ofishin Hukumar kare hakkin dan Adam.

Advertising

Ruma Sa’u ta ce baban ta ne yake son yimata Aure da wani da wani mutun wanda bai mata ba kuma matansa tsofafi ne.

Matashiyar ta bayyana haka ne a ofishin Hukumar kare hakkin dan Adam kaman yadda zakuji cikin wannan bidiyon dake kasan wannan.

https://youtu.be/kNaz3nN7Io0

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button