Labaran Kannywood
Zafafan hotunan jarumar kannywood wanda tayi aure cikin sirri Nadia Adamu tare da Angwanta
Zafafan hotunan jarumar kannywood wanda tayi aure cikin sirri Nadia Adamu tare da Angwanta
Masha Allah jaruma Nadia Adamu itama tana daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood da suka yi aure cikin sirri, wanda duk cikin makon da Aisha Aliyu tsamiya da Hafsat Idris sunkayi aure.
Advertising
Wanda wannan Abun sha’awa da farin ciki ne irin yadda jaruman kannywood Mata suke aure yanzu, wanda satin da ya wuce anyi auren dan fim da yar fim wato furodosa Abubakar Bashir maishadda da hassana Muhammad.
Ga hotunan Amarya Nadia Adamu tare da Angwanta domin ku kalla.
Advertising
Advertising