Advertising
Advertising
Labarai

Karuwai sun yiwa direbobin mota yajin aiki na tswon mako 1 sabida jan kunne

Karuwai sun yiwa direbobin mota yajin aiki na mako 1 sabida jan kunne

A juma’ar da ta gabata ne wata karuwa mai suna Nairobi a yankin Kombosa na kasar kenya sun hada kai da ‘yan kasa Afirka ta gabas, inda suka yiwa wani direban mota tawaye sabida yana cin zarafin su.

Advertising

Shugaban kungiyar kare hakkin karuwai ta gargadi mambobin da kin biyawa direbobi bukatar su na tsawon sati daya don nuna bacin ransu A cewarta, hakan ne hanyar neman adalci ga yadda ake cin zarafin mata a bayyanannun wurare da ke birnin.

An kama wadanda ake zargin, bayan yawon da bidiyon yadda aka kai hari ga mai korafin ya yi a hudu 4 ga watan Maris, inda aka samu labarin yadda jakadiyar kasar Zimbabwean ta kai kara kofishin ‘yan sanda na Parklands.

Maryline Laini, Daraktan Nkoko Injuu Afrika, kuma CBO dake shugabantar kungiyar kare hakkin karuwai, ta sanar da yadda bisa nuna kauna, mambobin kungiyar bazasu biyawa direbobi bukatar su na tsawon sati daya ba, shafin, kamar yadda shafin Hausaloaded suka ruwauto bayan sun sami labarin daga legithausa da linda ikeja.

Advertising

Kamar yadda Laini take cewa.

Wadannan mutane kwastomomin mu ne, amma daga yau babu wata karuwa dake da rijista za ta biya wa wani direba bukatar shi a wannan yankin. Idan kuma aka kama wata mamba da wani matukin bodaboda a cikin wannan lokacin, za’a soke rijistar ta” Haka zalika, Laini ta fadawa K24TV yadda suka haramta wa direbobi bukatar su, saboda hakan ne hanyar neman adalci ga matan da ake cin zarafin su a bayyanan nun wurare.

Mun san cewa ta nan ne inda muke samun manyan bukatun mu da daukar ragamar iyalan mu, amma a shirye muka da shan yunwa don kawo karshen irin wannan cin zarafin.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button