Labarai
Shahararran dan ta’adda Bello Turji yace zai nuna wa Gwamnati Kwatar da ake yanka Mutane
Shahararran dan ta'adda Bello Turji yace zai nuna wa Gwamnati Kwatar da ake yanka Mutane
Shahararran dan ta’adda Bello Turji ya bayyan cewa, a shirye yake ya nuna wa gwamnati wasu mayanka da ake yanka ’yan uwansa a yankin da yake.
Advertising
A hirar da Bello Turji ya yi da Aminiya a maboyar sa wanda ya fitini jihohin Zamfara da Sokoto yace, akwai mahauta akalla guda biyu da aka ware domin yanka ’yan uwansa amma gwamnati ba ta sani ba.
Sannan Bello Turji ya yi ikirarin cewa, tausayin talakawa da jami’an tsaro suke kashewa ne yasa shi rubuta wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wasikar neman zaman lafiya.
Zaku iya kallon bidiyon da muka saka muku a kasa domin kuji cikekken bayani daga Bello Turji.
Advertising
Advertising
Tajuddeenabdullahi826@gmail.com