Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumar kannywood Saima Muhammad lokaci yayi ta Amarce da wani mutumi a shekaran jiya

Jarumar kannywood Saima Muhammad lokaci yayi ta Amarce da wani mutumi a shekaran jiya

‘Yam matan masana’antar kannywood dai sun maida hankali wajan yin aure a wannan lokacin inda a yanzu muka sake samin labarin cewa, jarumar masana’antar kannywood Saima Muhammad tayi aure.

Advertising

Kamar yadda abokiyar sana’ar ta jaruma Rashida mai Sa’a ta wallafa sanarwar aure a shafin ta na sada zumunta instagram kamar haka.

Alhamdulillah allah ya sanya alkairi anty saima ta amarce shekaran jiya da angonta allah ya bada zaman lafiya uwata allah yakawo yan biyu allah ya nuna mana da yan baya.

Bayan jaruma Rashida mai Sa’a ta wallafa sanarwar a shafin nata na instagram, sai muka sami samin wata wallafar bidiyon Amarya Saima Muhammad daga shafin officialkannywood, inda suka wallafa bidiyon tare da cewa.

Advertising

Amaryar jaruma Saima Muhammad Allah ya baku zaman lafiya.

Advertising

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button