Labaran Kannywood
Kalli Jarin Jarumai (7) Mata da Adam Zango ya Kawo kuma Suka Shahara a Masana’antar Kannywood.
Kaman yadda kuka sani mukan kawo muku wasu abubuwa da bauku saniba a game da wasu jarumai a Masana’antar Kannywood.
Yauma muna dauke da Wasu jarumai 7 wanda Adam A Zango ya kawo Masana’antar sannan kuma suka shahara a harkar Hausa fim.
Wannan shine Bidiyon da tashae arewapakage Tv dake kan YouTube ta hada akan wannan jarumai guda bakwai.
Mungode da bibiyar shafin mu kucigaba da Kasancewa damu.