Advertising
Advertising
Labarai

Wata Budurwa ta shiga tashin hankali akan saurayin ta wanda suka shekara 6 tare amma zai auri wata ba ita ba

Wata Budurwa ta shiga tashin hankali akan saurayin ta wanda suka shekara 6 tare amma zai auri wata ba ita ba

A cikin wata bidiyo da muka samu daga shafin lindaikejiblogofficial dake kan dandalin sada zumunta na instagram, munga wata budrwa ta shiga cikin tashin hankali da inda take kuna sabida sauranta ya yaudare ta.

Advertising

A yanzu haka budurwar tana cikin kunci na bacin rai inda a cikin bidiyon take bayyana cewa, shekara shida 6 kenan suna tare da saurayin nata amma zai auri wata budurwar wacce mahaifiyar sa ta zaba masa.

Budurwar ta kara da cewa, shekara 6 kenan suna cikin shaukin soyayya da kaunar juna da saurayin nata amma zai sauya akalar soyayyar inda ya koma wajan wata badan.

A yanzu haka budurwar ta shiga cikin damuwa duba da halin da ta tsinci kan ta a ciki.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyin dake kasa domin kuga yadda budurwar take bayani tana kuka cikin halin tausayawa.

Ga nidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button