Advertising
Advertising
Labarai

Yadda ‘yan bindiga suka tursasawa wani matashi yayi lalata da mahaifiyar sa a gaban baban sa da kannan sa

Yadda 'yan bindiga suka tursasawa wani matashi yayi lalata da mahaifiyar sa a gaban baban sa da kannan sa

A ranar Asabat ne a wajan karyun Sheikh Bello Yabo Sokoto yake fadin cewa, wallahi duk yadda yake son ya daina maganaganu bai iya yawa.

Advertising

Sheikh Bello Yabo Sokoto ya bada wani labarin yadda aka yi garkuwa da wani magidanci da matar sa har tare da ‘yayan sa, inda aka kai su cikin daji.

Sai ‘yan bindigar suka tambayi magidancin kan cewa, wannan ya yake dasu sai ya basu amsa da cewa wannan matar sa ce sauran kuma ‘yayan sa ne, inda ya nuna wani daga cikin ‘yayan nasa yace shi ne babban dan sa.

Sai ‘yan bindigar suka cewa matar sun bata zabi biyu ko ta kwanta da dan ta ma’ana tayi lalata da shi ko kuma su daddatsa hannuwan mijin ta biyu.

Advertising

Nan take sai matar ta fashe da kuka sai suka ce mata babu maganar kuka dole ne ta zabi abu daya daga ciki, inda ta gamasu da Allah tana basu hakuri suka dole dai sai ta zabi daya.

Inda matar ta zabi dan ta ya kwanta da ita domin hakan yafi sauki da’a daddatsa hannuwan mijin ta, wani abun bakin ciki ma shi ne a gaban sauran ‘yayan da mijin dan nata ya kwanta da mahaifiyar sa.

Zaku iya kallon bidiyon da muka saka ta a kasa domin kuji sauran bayani a cikin wata sautin murya ta Sheikh Bello Yabo Sokoto.

https://youtu.be/yOFNUAZxpg0

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button