Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Zan Fito Takarar ‘Yar Majalisar Tarayya A Jihar Kano, Cewar Jarumar kannywood Rashida Mai Sa’a

Daya daga cikin manyan jarumai mata a masana’antar kannywood Ta bayyana kudirin ta na fitowa takara wannan lokaci na saben 2023.

Advertising

Jaruma kuma fitacciya a Kannywood Rashida Mai sa’a ta bayyana Irin rashin adalcin da shugaban jam’iyyar APC Sukai mata a wancan zaben amma ta bayyana  Kudirinta na fitowa a matsayin Yar majalisar tarayya a Jihar Kano.

Kaman yadda kuka sani dai jarumai da dama a masana’antar suna son su fito a gwabza dasu wajen siyasar kasar nan. idan zaku iya tunawa marigayi Rabi’ul Musa Dan Ibro shima ya taba fitowa Haka Abba al’mustapha shima ya taba fitowa cikin jam’i PDP.


Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button