Labarai
Bidiyon tsohuwar jaruma Mansurah Isah tana rawa a dandalin TikTok ya janyo mata cece-kuce
Bidiyon tsohuwar jaruma Mansurah Isah tana rawa a dandalin TikTok ya janyo mata cece-kuce
Tsohuwar matar Sani Musa Danja Mansurah Isah take caskalewa a cikin wata bidiyo da ta wallafa a dandalin TikTok, inda jama’a suke ganin hakan kamar bai dace ba.
Advertising
A cikin bidiyon da tashar “Gaskiya24 Tv” ta wallafa a manhajar Youtube mun hango jarumar tana taka rawa san ranta, inda ta saki jikin ta take rawa cikin jin dadi ta kwanciyar hankali.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda tsohuwar jaruma Mansurah Isah take cashewa a cikin bidiyon TikTok.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising