Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruma kannywood Mata 20 da auren su ya mutu suka koma kannywood domin cigaba da harkar Fim

Jaruma kannywood Mata 20 da auren su ya mutu suka koma kannywood domin cigaba da harkar Fim

Kamar yadda kuka sani a kwai jaruman kannywood mata wadanda suka fito daga gidahen mazajen su suka koma masana’antar kannywood domin su cigaba da harkar fim.

Advertising

To a yau kuma mun sami wata bidiyo daga tashar Arewa Package dake kan manhajar Youtube, inda suka jero jaruman kannywood mata guda 20 wadabda auren su ya mutu suka koma masana’antar kannywood domin su cigaba da harkar fim kamar yadda suka saba.

Amma bisa mamaki wasu daga cikin jaruman ko da auren nasu ya mutu basa komawa masana’antar kannywood, sai dai su fara wasu harkokin kamar kasuwanci.

A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zakuga yadda aka jero jaruman da suka auren nasu ya mutu suka koma harkar fim.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/SK6rrVzswRE

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button