Advertising
Advertising
Labarai

Idan naci zaben 2023 zan zama kamar gada tsakanin mulkin dattawa dana matasa, cewar Atiku Abubakar

Idan naci zaben 2023 zan zama kamar gada tsakanin mulkin dattawa dana matasa, cewar Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa “Atiku
Abubakar” ya kaddamar da takarar neman
shugabancin kasar a babban zabe na shekarar 2023 mai zuwa a jam’iyyar adawa ta PDP.

Advertising

Atiku abubakar wanda ya shafe shekara fiye da 15 da suka wuce yana neman shugabancin Kasar Nijeriya, sannan yace zai mayar da hankali kan bangare uku idan aka zabe shi a matsayin
Shugaban kasa.

A lokacin da yake jawabi ya yin taron a yau Laraba a Abuja Atiku Abubakar yace, gwamnatin sa zata zama gada tsakanin mulkin dattijai da na matasa idan yacu zabe a shekarar 2023.

Gwamnatinmu zata zama kamar gada ce da zata hada tsakanin mulkin dattijai da na
matasa.

Advertising

Inda ya cigaba da cewa, a karkashin mulkina zan mayar da hankali kan bangare biyar masu muhimmanci hadin kan Najeriya, tsaro, tattalin arziki, ilimi, ciyar da bangarorin gwamnatin tarayya gaba da kara musu iko.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button